Magana Jari Ce Part (2) mp3 icon

Magana Jari Ce Part (2) mp3

3.6 for Android
4.7 | 10,000+ Installazioni

AdamsDUT

Descrizione di Magana Jari Ce Part (2) mp3

wannan application na dauke da shahararen littafin nan wanda yake kunshe da labarai masu ban sha'wa da annashuwa wato magana jari shine aka yi shi zuwa mp3 wato akayi recording nasa domin samun sauki daga yin karatu ga wadan da ke sha'wan karatan magana jari ce amma basu da lokacin da zasu zauna su karanta. shine akayi shi zuwa application domin saurara a duk inda kake kuma a kowanne lokaci in dai har kayi downloading na application din a wayan ka.
Muna aduar Allah ya jikan mai wannan littafi wato Dr Abubakar imam, yasa aljanna ce makomar sa, domin malam yayi koakari wajen rubuta littafi wanda ke cike da ma'anoni da kuma darasi .
Don Allah idan har kaji dadin wannan littafi to a taimaka ayi rating din sa domin yayi sama domin wanda da ke da sha'war jin littafin magana jari ce mp3 in suna neman sa su same shi cikin sauki.
Insha Allah sauran cigaban littafin na uku wato magana jari part (3) mp3 shima yana kan hanya.
za kuma a iya samun wasu littatafan na hausa irin su
iliya dan mai karfi
ruwan bagaja
kudin tsatsuba
jiki magayi
mazan jiya da dai sauran su.
Akwai kuma wasu littatan na hausa kamar irin su iliya dan mai karfi mp3, ruwan bagaja a cikin wannnan manhaja idan aka duba.
Za kuma a iya samun wasu application wadan da suke dauke da karatuttuka masu muhin manci na manya-manya malaman kasar hausa kamar su
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.
Takai cecen tarihin Dr Abubakar imam da harshen turanci
Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerian writer, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria.[1] For most of his life, he lived in Zaria, where he was the first Hausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper in Northern Nigeria.
He attended Katsina College and the University of London's Institute of Education. He first came to repute when he submitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in 1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of a translation committee, he liked his writing, usually accentuated by the vivid knowledge of native norms and vegetation and mixed with his literary style of wit and imaginative prose. In The Year 1939, together with Robert East and a few others, they started the Gaskiya corporation, a publishing house, which became a successful venture and created a platform for many northern intellectuals. The exposure of many premier writers in Northern Nigeria to the political process influenced Imam to join politics. In 1952, with the formation of the Northern People's Congress, together with Umaru Agaie, and Nuhu Bamalli, they formed the major administrative nucleus of the party. Alh Abubakar imam was also the author of Magana jari ce with the help of some collections provided by East, and Tafiya mabudin ilmi a book he wrote on his experiences after a visit to London.

Cosa c'è di nuovo con Magana Jari Ce Part (2) mp3 3.6

new update with new features

Informazione

  • Categoria:
    Musica e audio
  • Versione corrente:
    3.6
  • Aggiornata:
    2020-09-11
  • Dimensioni:
    45.5MB
  • È necessario Android:
    Android 4.1 or later
  • Sviluppatore:
    AdamsDUT
  • ID:
    com.andromo.dev653890.app647180
  • Available on: