Saurari wa'azin mallam Ja'afar Mahmud Adam game da hakkokin mata akan mazajensu. Haka zalika a ciki akwai bayanai kan haqqoqin mata akan mazajensu da kuma haqqoqin miji akan matarsa tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa da Malam Umar Sani Fagge da Dr Ahmad BUK sauke manhajjar hakkin mace akan mijinta kyautace
Allah ya jikan malam jafar ya gafarta masa ameen.
Domin wadansu karatuttukan mallam jafar duba sauran Apps dina.