Ganyen Albarka
Eğitim | 3.7MB
Cin kayan itatuwa na gargajiya irinsu magarya, dabino, zogale, lemun tsami, aduwa, kurna, goriba da giginya, da sauransu, na da matukar amfani ga jikin dan Adam.
Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus sauda ya cakuda ya sha safe da yamma. Ya sa mu kamar sati daya yana sha, in sha Allahu zai bari.
CIWON KAI: Duk mutumin da yake ciwon kai to sai ya samu man zaitun yana shafawa a kansa yana kuma shan cokali daya da safe da rana da dare.
Ciwon Hakori: Duk mutumin da yake ciwon hakori sai ya samo ganyen zaitun da ‘ya’yan habbatussauda ya saka su a cikin garwashi ya buda bakinsa hayakin ya dinga shiga.
Ciwon Hanta: Duk mutumin da ya kamu da wannan ciwo sai ya dinga shan man zaitun cikin cokali daya da safe daya da rana daya da dare.
Ciwon Dasashi: Duk mutumin da yake ciwon dasashi sai ya samu man zaitun ya dinga wanke bakinsa da shi.
Güncellendi: 2019-07-23
Mevcut Sürüm: 1.1
Gereken Android sürümü: Android 4.1 or later