Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.
wakokin da suke cikin wannan app sune kamar haka
Bakan dabo san kano - Aminu Ala
Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala
Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad
Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti
Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo
Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata
Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala
Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala
Bugs Fixed