Wannan App din yana kunshe da dadadan Fitattun wakokin Mawakan Gargajiya domin jindadinku masu sauraro. Wannan App yana kunshe da shaharun mawakan gargajiya kamar haka
* ALH Salihu Jankidi
* Alh Sani Dan Indo
* Alh Ibrahim Narambada
kada amanta ayi rating wannan app din.