Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami icon

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

1.0 for Android
3.0 | 10,000+ Installs

doctor kiyawa

Description of Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

Assalama alikum.....wannan
application mai suna "Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami" yana dauke da jawabi akan alamomi na tashin alkiyama wadda sheik aliyu fantami yayi....bayan haka wannan application kyauta ne wato baya bukatar internet connection kawai downloading mutum zaiyi sannan ya saurara a duk lokacin da mutum yake so yaji.
Dadi da kari wannan application bawai iya lecture akan tashin alkiyama yake dauke dashi ba harma da wasu lecture masu muhimmanci kamar su:
1.zuwan dujjal duniya
2.ya juju wa ma juju
3.kaddamar da duniya akan lahira
4.mukaranta al qurani......da dai sauransu
sannan muna sanar da yan uwa musulmai cewa aduk lokacin da suke son kowanna irin application na addinin mususlunci to su shiga google play store su rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mungode ayi sauraro lafiya

Information

  • Category:
    Music & Audio
  • Latest Version:
    1.0
  • Updated:
    2017-07-04
  • File size:
    41.5MB
  • Requirements:
    Android 4.0 or later
  • Developer:
    doctor kiyawa
  • ID:
    com.andromo.dev633680.app635208