Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3

4.9 (42)

Music & Audio | 18.4MB

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Tataccen Zikiri,
da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

What's New Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3

*Bug Fixed

Information

Updated:

Version: 1.2

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Reviews

Share by

You May Also Like