Sunnah Sak Mp3-Kabiru Gombe

4.45 (26)

Music & Audio | 27.6MB

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Sunnah Sak Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan:
*Sunnah Sak,
*Makircin Shia,
*Ribar Kafa,
*Illolin Jahilci da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

What's New Sunnah Sak Mp3-Kabiru Gombe

*Bug Fixed

Information

Updated:

Version: 1.3

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Reviews

Share by

You May Also Like