Sheikh Yahya Masussuka

4.45 (28)

Events | 4.7MB

Description

Wannan manhaja mai suna Sheikh Yahya Musussuka, manhaja ce wacce take dauke wa'azuzzukan sheikh yahya musussukka na bidiyo daban-daban, wanda muka hada muku domi samun damar kallon da kuma sauraron wa'azuzzukan wannan babban malami mai suna sheikh yahya masussukka.
kuma daga cikin wa'azozin akwai mukaba da dai sauransu duk a cikin wannan sabuwar manhaja mai albarka. domin ku ma'abota jin wannan babban malami sheikh yahya masussukka.
kuma wannan sabuwar manhaja fa da yaren hausa muka hada ta domin ganin yadda wayan da zasuyi amfani wannan manhaja mafi yawanci Hausa ko nace hausawane.
bugu da kari wannan babbar manhaja yamu ta kyata ce wato free muka iyota domin ku ma'abota son addinin Musulunci a duk fadin Nigerian.
Waazi da Mukabala ta wannan malami tana da dadi kuma sannan ga ilmantarwa sosai a koda yaushe.
* sheikh yahya musussukka
* sheikh yahya masussukka
* Sheik Kabiru Gombe
* sheikh ima'il Alkatsinawi
* sheikh Abdullah
kada ku manta kuyi rating na wannan sabuwar manhaja, domin hakanne zai kara mana gwiwa majen iyo muku sabbin manhajoji masu kama da wannan a koda yaushe domin jin dadin ku.
mun gode da yin amfani da wannan manhaja, sai mun jiku ta hanyar yi mana email ko coment.

Show More Less

What's New sheik yahya musussukka Videos

This is sheikh yahya masussukka videos app

Information

Updated:

Version: 1.0

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Share by

You May Also Like