Barrister Danalmajiri Channel
3
Education | 3.9MB
Barrister Danalmajiri Channel application ne da akayishi don sawwake hanyar samar da dukkan karatu-ttukan da Brr. Habibu Dan'almajiri yake gabatarwa, kamar Tafsir, Ash-shifa, Muwadda Malik, Kashiful ilbas, Maulud, Shirin Zamantakewa, da sauran karatu-tukan Malam.