Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 icon

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3

Version: 2.5
71.0MB 10,000+ 4.7 4.65 Reviews
Price: $0

Description Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.
Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3
za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Show More Less

Information

PackageName icon
ID:
com.andromo.dev653890.app652484
category icon
Category:
update icon
Updated:
2020-07-10
version icon
Version:
2.5
requirements icon
Requires:
Android 4 or later
google play icon
Available on:
filesize icon
File size:
71.0MB

Reviews

avatar
avatar
avatar
avatar
avatar
avatar
DOWNLOAD IS NOT SUPPORTED IN WEB STORE!
Use the latest version of 9Apps to download APK&OBB file of games in one click!
DOWNLOAD 9APPS