Tafsir Aal Imran (v01 - v101) OFFLINE icon

Tafsir Aal Imran (v01 - v101) OFFLINE

3 for Android
3.0 | 10,000+ Lượt cài đặt

KareemTKB

Mô tả của Tafsir Aal Imran (v01 - v101) OFFLINE

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,
Ga sabuwar manhajja domin kawo muku karatun tafsirin suratu Aal Imran ayah ta daya zuwa ayah ta dari da daya. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafseer Al Imran verse 01 to verse 101
Wannan manhajja na aiki ba tare da an kunna data ba. Akwai wata manhajja domin kawo muku karashen tafsirin wannan surah. Duba Tafsir Aal Imran (v102 - end) cikin wannan gida domin samunta.
Kada amanta sharing wannan app da sauran yanuwa. Domin fito da wannan app fili cikin wannan gida bashi tauraro biyar ka/ki rubuta tsokaci wato review a kansa.
Allah ya jikan malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah a rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.
Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 domin samun karatun.
Allah ya amfanar damu da abun da zamu saurara Ameen.
Haza wasalam. Jazakumullahu khair

Thêm

Thông tin bổ sung

  • Danh mục:
    Nhạc và Âm thanh
  • Phiên bản mới nhất:
    3
  • Đã cập nhật:
    2018-09-26
  • Kích thước:
    58.3MB
  • Yêu cầu:
    Android 4.1 or later
  • Nhà phát triển:
    KareemTKB
  • ID:
    com.andromo.dev391844.app570058