Pantami - Hajatuna Ilal Ikhlas icon

Pantami - Hajatuna Ilal Ikhlas

1.0 for Android
3.0 | 10,000+ Lượt cài đặt

SunshineKTN

Mô tả của Pantami - Hajatuna Ilal Ikhlas

Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan Application ne Offline
wanda yake magana akan Hajatuna Ilal Ikhlas
na Sheikh Dr. Isah Ali pantami yayi magana akai.
Sheikh Dr. Isah Ali Pantami wanda baban malamin addinin Musulunci ne da kuma na boko. Malam isah ali fantami (Pantami ) yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami (Pantami ) na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Zaku iya samun Lakcoci (Lectures) Sheikh Dr. Isah Ali pantami asauran
Applications namu idan akayi sacin na "sunshineKTN" a play store.
Lakcocin Malam sune kamar haka:
-hukunce-hukuncen Janaba, Jinin Haila, Biki da Nifaas da kuma Cuta - Sheikh Dr. Isah Ali pantami
-Yiwa Kai Hisabi - Lecture Mp3 Sheikh Dr. Isah Ali pantami
-Yadda Za'a Warwarai Kowanne irin Sihiri Asiri By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
-Hanyoyin Tabbatar da Zuciya akan Gaskiya By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
-Siffofin Musulmin da Allah Ke So- Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
-Kayi Bushara ga Masu Hakuri- Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Fantami
-KOKE-KOKEN MA'AURATA - PANTAMI
--Darajar Mata a Musulunci - Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
-Fitintun Zamani acikin Duniyar Aure - Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
-Ayukan Zuciyar Mumini Guda 15 - Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Fantami
-Matsaloli 50 Akan Haihuwa da Radin Suna - Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
- Alamomin Tashin Alqiyama - Lecture Mp3 Sheikh Dr. Isah Ali pantami
-Rikicin Duniya da Lahira By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
-Tambayoyi Tara Bayan Mutuwa By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
- Zuwan Dajal- Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
- Yajuju wa Majuju- Lecture Mp3 By Sheikh Dr. Isah Ali Fantami
A Cikin play store idan kayi searching (sunshineKTN) za iya samun applications wadan da ke dauke da karatuttukan manyan Malaman Musulunci na Nigeria da kuma na duniya gaba daya, kamarsu:
Khalil Al-Hussary
Saud Al Shuraim Quran
Siddiq El-Minshawi
Khalifa At-tunaiji
Mishary Rashed Alafasy Quran
Kabiru Gombe
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
abdelbasset abdessamad
Nouman Ali Khan - Lectures
Save Yourself - Mufti Menk 2
Sahih Bukhari - English Audio
Da dai sauransu.
Sheikh Dr. Isah Ali Pantami 's Biography
---------------------------------------------------------------
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami is currently a Professor of Computer Information System at the Islamic University of Madinah, as the first Nigerian Citizen ever to teach in the university of more than 63 years of existence.
Furthermore, our beloved Dr Isa Ali Ibrahim Pantami was born and Grew up in Gombe State, Nigeria where he obtained his basic knowledge, He Completed his 1st Degree in Computer Science in 2002 at Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Msc Computer Science 2008, Master of Business Admin. (Technology) in 2010 via The same University and he obtained his PhD in the United Kingdom.
He was born and grew up in Gombe State. He completed his first degree in Computer Science in 2002 at Abubakar Tafawa Balewa University (ATBU), Bauchi.
For effort in teaching Morality or Sincerity and dedicated towards his work and lastly the chief Imam of New RGU Mosque U.K
Personal Interests Devoting time in spreading knowledge and spend his vast majority of his time researching,writing, teaching and giving legal rulings. Dr Isa Pantami has many lectures on youtube in English, Arabic and Hausa.
for more Islamic application?
Just go to your
play store and search "sunshineKTN" you will see all our application..
download it and share it with your family and friends.
for comment, suggestion, advice and so on via mansunshine60@gmail.com
Thank you and wish you happy listening

Thông tin bổ sung

  • Danh mục:
    Nhạc và Âm thanh
  • Phiên bản mới nhất:
    1.0
  • Đã cập nhật:
    2017-08-23
  • Kích thước:
    96.5MB
  • Yêu cầu:
    Android 4.0 or later
  • Nhà phát triển:
    SunshineKTN
  • ID:
    com.andromo.dev653868.app657047