Wakokin Sani Dan Indo Mp3

3 (10)

Nhạc và Âm thanh | 21.6MB

Mô tả của

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Sani Dan Indo. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren wakokin da ke ciki a kowane lokaci. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

Tính năng Mới Wakokin Sani Dan Indo Mp3

Enjoy the first release.

Thông tin bổ sung

Đã cập nhật:

Phiên bản hiện tại: 1.0

Cần có Android: Android 4.0 or later

Rate

Share by

Đề xuất cho bạn