Wakokin Hamisu Breaker
เพลงและเสียง | 36.3MB
Wannan Manhaja ta kunshi fitattun Wakokin Hamisu Breaker.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin
*Bug Fixed
อัปเดตเมื่อ: 2020-07-16
เวอร์ชันปัจจุบัน: 1.3
เวอร์ชัน Android ที่กำหนด: Android 4 or later