Mu Koyi Girkin Zamani
4.2
อาหารและเครื่องดื่ม | 7.0MB
wannan app din koyar da girke-girken zamani dana wasu kabilun ma kamar inyamurai da yarabawa har dana kasashen turai. akwai girke girke sama da kala 40 da aka tattara domin mai karatu ya koya ya kuma iya sosai kuma a saukake.
Ku hanzarta sauke shi kan wayoyin ku na tafi da gidan ka, domin amfanin ku dana iyalanku.
อัปเดตเมื่อ: 2020-08-06
เวอร์ชันปัจจุบัน: 1.0.2
เวอร์ชัน Android ที่กำหนด: Android 4.1 or later