Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2

4.85 (22)

เพลงและเสียง | 43.1MB

คำอธิบาย

Manhajja domin kawo muku karatun littafin ADDAU WADDAWA KASHI NA BIYU tare da malam ahmad tijjani yusuf guruntum. Guruntum mp3 lectures. Wannan littafi na addau waddawa ya kunshi bayanin yadda bawa zai inganta alakarsa da mahaliccinsa wato Allah subhanahu wata'ala.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta addau waddawa tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Show More Less

ข้อมูล

อัปเดตเมื่อ:

เวอร์ชันปัจจุบัน: 3

เวอร์ชัน Android ที่กำหนด: Android 4.1 or later

Rate

Share by

คุณอาจชอบ