Gyaran Jiki & Kwalliya
Wannan application yana dauke ne da sako zuwa ga yan'uwan mu mata da kuma wani bangare na maza.
A cikinsa akwai hotuna wadanda mafi akasari suna buqatar INTERNET CONNECTION, Amma duk da haka zaki/ka ita amfani dashi sosai
Yana da kyau mu kulla da kawunanmu kada mu riqa wulakanta kawunanmu , Muriqe Al'qawuran mu,mafi girma wanda muka dauka tun kafin mu wanzu a duniya wato na bautar ALLAH SHI KADAI.
IDAN MUKA KIYAYE JIKUNANMU DA KUMA IBADUN MU HAQIQA ZAMU SAMU KYAUN FUSKA A DUNIYA DA LAHIRA
YAR'UWA KI RANGADAWA MAI GIDANKI KWALLIYA.