sheikh jafar- wankan janaba
3
Музыка и аудио | 2.5MB
Saurari sheikh jafar- wankan janaba wanda ke bayani akan wankan janaba, siffanshi, ire irenshi hukuncinsa yaushe akeyinsa, tayaya ake yinsa. wannan wata matsalace wanda da ywan mutane suke fuskanta. ka saurareshi kaima insha Allah saika sanar da wasu. idan kana bukatar wasu apps na malam jafar kadubasu anan kasa. kayi sharing wannan app wanima ya amfana. inkanada wata shawara da kakso kabayar to muna maraba daku, mungode.
Allah yagafartawa malam
Обновлено: 2015-12-09
Версия: 1.0
Требования: Android 2.3.3 или более поздняя