Jauful fara
5
Образование | 10.1MB
Application na Jauful fara manhaja ne da zai bawa masu mu'amala da mu su sami damar sauraron Karatuttukan wannan bijimin Mallami Sheikh Abduljabbar Kabara na
Tafsirin Alqur'ani
wanda aka yiwa suna Jauful fara. Wannan app zai zama irin sa na farko domin zai bada damar sauraro da sauke jerin karatuttukan a zubi na mp3 kuma ba zai tsaya a iyakar wadanda aka samar lokacin yin app din ba har ma zai riqa dorawa a inda aka tsaya a duk lokacin da akayi sabon karatu.
Обновлено: 2019-09-28
Версия: 1.0
Требования: Android 4.0 или более поздняя