Manhajja domin kawo muku karatun Kitabut Tauhid tare da Sheik Jafar Mahmud - Part 3 of 3. Tana aiki ba tare da internet connection ba.
Domin samun wadansu applications na sheik jaafar sai a duba abyadapps cikin wannan gida.
Zaku samu:
- Siffatus Salatin Nabiyyi offline
- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah)
- Sheikh Jaafar Qira'a mp3
- Arbaun hadith complete
- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar
- Mukhtasar siratur rasul
- Hudubah volume mp3 offline
- Riyadus salihin
- Bulugul Maram jafar
- Umdatul Ahkaam sheikh jafar
- kashfush Shubuhat
- Muhadara sheik Jaafar Mahmud
Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu.