Wakokin Dan Anache Mp3

3 (0)

음악/오디오 | 17.9MB

기술

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Dan Anache. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Damben Shago
>Shago Encounter
>Mutan dan Ali
>Ado dan Kori
>Dss
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

새로운 소식 Wakokin Dan Anache Mp3

*Bug Fixed
*Performance Improvement

정보

업데이트 날짜:

현재 버전: 1.1

필요한 Android 버전: Android 4.1 or later

Rate

Share by

당신은 또한 좋아할 수 있습니다