Wakokin Abdul D One

4.7 (48)

음악/오디오 | 29.2MB

기술

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Abdul D One. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan wakokin. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Cikon Buri
>Kika Bani Nagode
>Arashi
>Karba Karba
>Kece Tawa
>Kyakkyawan Yanayi
>Na Aminta Dake
>So Yarda Ne
>Yar Fillo
>Abinda Ke Raina & M sharif
>Kece A Farko
>Amana
>Zo Mu Zauna
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

새로운 소식 Wakokin Abdul D One

Enjoy the first release.

정보

업데이트 날짜:

현재 버전: 1.0

필요한 Android 버전: Android 4.0 or later

Rate

Share by

당신은 또한 좋아할 수 있습니다