Amfanin Goruba A Jikin Mutum

3 (5)

건강/운동 | 4.0MB

기술

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.
Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.
kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.
Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.
Kamar:
Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.
Goruba na maganin matsalar hawan mini
Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir
Cin goruba tana rage kiba a jikin
Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji
Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i
Cin goruba na kara karfin kashi da hakori
Tana kara yawan maniyyi
Maganin cushewar ciki

Show More Less

정보

업데이트 날짜:

현재 버전: 5.0

필요한 Android 버전: Android 4.1 or later

Rate

Share by

당신은 또한 좋아할 수 있습니다