Son Annabi A Shari'ance Mp3 icon

Son Annabi A Shari'ance Mp3

1.1 for Android
3.0 | 5,000+ インストール

ZaidHBB

説明 Son Annabi A Shari'ance Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Son Annabi A Shari'ance Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Son Annabi A Shari'ance, Matayin Annabi a wajen Sahabbai, Hukuncin haduwar Idi da Juma'a da kuma Qisosin Alqurani.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin.
Allah ya sa a amfana da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

新機能 Son Annabi A Shari'ance Mp3 1.1

*Bug Fixed

情報

  • カテゴリー:
    音楽&オーディオ
  • 最終のバージョン:
    1.1
  • 更新日:
    2020-07-30
  • サイズ:
    31.5MB
  • 動作環境:
    Android 4.1 or later
  • 開発元:
    ZaidHBB
  • ID:
    com.andromo.dev492494.app730155
  • Available on: