Gyaran Soyayya Da Banbancin Fahimta
教育 | 4.0MB
Yadda za a gyara soyayya tsakanin ma'aurata,dan maza da mata
Please rate my App
A wannan rubutu namu zamuyi kokarin kawo matsaloli da banbance banbance da ake samu a tsakanin mace da namiji da kuwa hanyoyi dazasubi wajen gane junansu da gyara soyayyarsu. rashin gane wannan banbance banbancene yasa mata ke cewa namjij ba dan goyobane da kalamai de irin wannan. to in kuka biyomu zuwa karshe munyi kokarin tattaro duka bayanai daga gun ma aurata da suke fuskanta da kuma yadda akabi wajen magance wannan matsala.