Muhadara Part 1 of 6 - Jafar Mahmud

3 (0)

音楽&オーディオ | 53.4MB

説明

Sauke wannan manhajja domin sauraron muhadara kashi na daya daga cikin shida (part 1 of 6) tare da mallam Jaafar.
A cikin wannan manhajja akwai lakcoci kamar haka:
- DARUL ISLAM RASHAWA DA CIN HANCI
- ACABA A MUSULUNCI
- AIKIN GWAMNATI
- AIKIN HAJJI
- ALAMOMIN TASHIN KIYAMA
- AKIDAR AHLUSSUNNAH
- LACCAR KARSHE A USMAN BN AFFAN (GADON KAYA)
- ALKUR'ANI LITTAFIN SHIRIYA
- ASALIN MAULIDI
- AS SABARU ALAL BALAH
- ALQIYAMAH
- AL AMURAN DA SUKE FARUWA AKAN MU
- AURE TAFARKIN RAYUWA
- AZABAR WUTA
Domin samun wadansu applications na sheik jaafar sai a duba abyadapps cikin wannan gida.
Zaku samu:
- Siffatus Salatin Nabiyyi offline
- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah)
- Sheikh Jaafar Qira'a mp3
- Arbaun hadith complete
- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar
- Mukhtasar siratur rasul
- Hudubah volume mp3 offline
- Riyadus salihin
- Bulugul Maram jafar
- Umdatul Ahkaam sheikh jafar
- kashfush Shubuhat
- Kitabut Tauhid Sheik Jaafar Mahmud
Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu.

Show More Less

情報

更新日:

現在のバージョン: 3

Android 要件: Android 4.1 or later

Rate

Share by

あなたへのおすすめ