Sihirin Sa Soyayya

3 (6)

健康&フィットネス | 3.3MB

説明

Rabe-Raben Sihiri & Tsafi Da Maganinsu
Wannan App yana dauke da:
MA'ANAR SIHIRI
DALILAN DA YASA AKEYIN SIHIRI
RABE-RABEN SIHIRI
1-SIHIRUL MAHABBA
2-SIHIRUL TAFREEQ(RABA MUTANE)
3-SIHIRUL KHUMUL(NUTSUWA MAI TSANANI)
4-SIHRUL NAZIIF(ZUBAR JINI DA RIKICEWAR JINI GA MATA)
5-SIHIRUL UQUUB(HANA HAIHUWA)
6-SIHIRUL TA'ADILUZ-ZAWAJ(HANA AURE)
7-SIHIRUL HAWATIF(KIRAN SUNAN MUTUM)
8-SIHIRUL MARAD(SHANYEWAR GABA)
9-SIHIRUL RABD(HANA SADUWAR AURE)
DA SAURAN SIHIRI DA YADDA AKE WAR WARE SU CIKIN SAUKI BATARE DA KA/KIN/KUN JE GIDAN BOKA DAN ISKA BA.
MANUFA":-
Manufarmu shine yada ilmi ga Al'umma su fahimci wadannan abubuwa da hanyoyin da ake karya su domin gujewa shirka da fushin Allah SWT.
GASKIYA YANA DA KYAU MU FAHIMCI WANNAN APP SOSAI SABODA GABA.

Show More Less

新機能 Sihirin Soyayya

Wannan App yana dauke da:
MA'ANAR SIHIRI
DALILAN DA YASA AKEYIN SIHIRI
RABE-RABEN SIHIRI

情報

更新日:

現在のバージョン: 1.0

Android 要件: Android 4.1 or later

Rate

Share by

あなたへのおすすめ