Dadin Kowa Sabon Salo Full
3
Media & Video | 6.0MB
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacin Muna muku barka.
Wannan App An hadashi ne domin samar muku da kallon dadin kowa sabon salo cikin sauki tundaga Episode 1 Har zuwa Wanda suka tsaya.
Taku ce kawai ku kasance damu a koda yaushe.
Mun sanya wannan app din ranar 09/03/2019.
Kuma Kowane sati zamuna update nasa.