Saurari lakcocin rayuwar musulmi a musulunci tare da sheik jaafar mahmud adam.
Zaku samu lakcoci a ciki kamar haka:
- Rayuwar aure
- Tarbiyyar yara
- Hakkokin Iyaye
- Wasiyyoyi
- Siffofin muminai
- Wacece mace musulmah
- Wacece mijinta yafi
- Assabaru alal bala (Yin hakuri kan wani abu na balai ko rashin jindadi daya samu mutum)
- Halaye nagari
- Tarkon Shaidan
- Guzuri domin ranar qiyamah
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Domin samun wadansu Hausa Islamic apps sai ku duba abyadapps dake cikin wannan gida.
Wassalamun alaikum wa rahmatullah.