ikon Hadarin Zina by Gadon Kaya

Hadarin Zina by Gadon Kaya

1.0 for Android
3.0 | 10,000+ Instal

doctor kiyawa

Penjabaran dari 9apps Hadarin Zina by Gadon Kaya

Assalama alaikum.....wannan application mai suna "Hadarin Zina by Gadon Kaya" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi..sannan kuma wannan application ba iya lecture yayi akan zina ba ahar ma da wasu muhadara masu muhimmaci da malam yayi kamar su
1.wasiyya zuwa ga yan uwa mata
2.wasikar aure
3.tabbata akan addini da sauransu....
Dr. Abdul;lahi usman gadon kaya malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..
malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.
dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode

Informasi

  • Kategori:
    Musik & Audio
  • Versi Terbaru:
    1.0
  • Perbarui:
    2017-06-18
  • Ukuran File:
    18.1MB
  • Persyaratan:
    Android 2.3.3 or later
  • Diupdate:
    doctor kiyawa
  • ID:
    com.andromo.dev633680.app632245