Download the official version of India apps from 9apps now. 20,000+ users downloaded Amfanin Goruba A Jikin Mutum latest version on 9Apps for free every week! More apps are free download here! This hot app was released on 2019-09-19. To read more information, you can go to 9Apps.
Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.
Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.
kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.
Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.
Kamar:
Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.
Goruba na maganin matsalar hawan mini
Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir
Cin goruba tana rage kiba a jikin
Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji
Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i
Cin goruba na kara karfin kashi da hakori
Tana kara yawan maniyyi
Maganin cushewar ciki
Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Afrika.
Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (pohon palem doum) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.
kamar su: bitamin A, B da C, protein sai sunadarin seng, zat besi, glukosa, Nitrogen, fosfor, serat da.
Goruba dan bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.
Kamar:
Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.
Goruba na maganin matsalar hawan mini
Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir
Cin goruba tana rage kiba a jikin
Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji
Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i
Cin goruba na kara karfin kashi da hakori
Tana kara yawan maniyyi
Maganin cushewar ciki