Wakokin Sarki Ado Bayero
Musik & Audio | 52.5MB
Wannan aplikasi yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana Zamani daga mawaka Daban Daban KAMAR su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.
wakokin da suke cikin Wannan aplikasi Sune KAMAR haka
Bakan Dabo san kano - Aminu Ala
Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala
Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad
Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti
Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo
Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata
Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala
Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala
saurari dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.