Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Daurawa
Musik & Audio | 38.0MB
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline" na kunshe da wa'azin Mallam Aminu Daurawa Kano game da Tarihin Magabata na kwarai. Application din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan ne na biyun sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na farko.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
*Bug Fixed