Kalubalen Matasa - Malam Aminu Ibrahim Daurawa MP3

4.35 (12)

Pendidikan | 44.1MB

Deskripsi

Aplikasi ini tidak memerlukan koneksi internet untuk bekerja (itu adalah Offline) dan kualitas suara yang sangat tinggi. Hanya men-download dan mulai mendengarkan bahkan ketika offline.
-------------
Wannan aplikasi yana dauke da wasu zabbabun Manyan lakcoci masu fadakarwa daga Sheikh aminu ibrahim daurawa Ke gabatarwa. Kuliah din sune kamar haka:
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3
Bersinar Muka ga ya Dace Muyi aplikasi wanda mutane zasu su saurara saukake a.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin yayi kokari wajen Yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga Abin da Muka saurara.
Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 da kuma Kaluben Matasa Mp3, kuliah akwai na Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka sebuah cikin Wannan manhaja Idan akayi duba (WATO di anyi sacin "uyaapps" toko play).
Akwai karatun Malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3.
za kuma sebuah iya Samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.
Za kuma sebuah iya Samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran.
Don Allah Idan har kaji dadin Wannan aplikasi yang taimaka berbagi yi ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran media sosial Domin sauran yan uwa musulmi su ma Suyi download su amfana.
Kada Kuma manta Peringkat ayi na wannnan aplikasi lima bintang.
Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,
TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -
Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, sebuah Fagge unguwar, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru Arba'in, kuma yana karantar da Ilimi sebuah zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Sebuah haife ni sebuah ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, sebuah cikin garin Kano, seorang gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, sebuah karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi sebuah lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da Neman Ilimi, Domin fadada karatun addini, sebuah wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na Ilimi da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, terbaring tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa wajensa a.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da hadits wajensa a.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage terbaring tagwayen gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir wajensa a.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadits da Lugga wajensa a.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu sebuah wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu wajensa a.
11. Sheikh Usman Gwammaja, terbaring Azara, wanda na yi hadits da Lugga da fiqihu da Tarikh wajensa a. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun Ilimi sebuah wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga wajensa a. Wannan malami, sebuah wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jdhiliyyah. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai Daban Daban sebuah duniya.

Show More Less

Informasi

Perbarui:

Versi: 1.0

Butuh: Android 4 or later

Rating

BAGIKAN

Kamu juga suka