Sheikh Mohd Bn Uthman lectures icon

Sheikh Mohd Bn Uthman lectures

2.5 for Android
4.5 | 10,000+ Installations

AdamsDUT

La description de Sheikh Mohd Bn Uthman lectures

wannan application na dauke da wasu daga cikin karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman kano. Hakika malam
Sheikh Mohd Bn Uthman na daya daga cikin malaman musulunci wanda yayi suna wajen koyar da karatun addini a gida da kuma wajen Nigeria.
Muna rokon Allah ya karawa malam ilimi da kuma basira ya kuma kare kareshi daga makiya addinin Allah, mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Baya da karatun
Sheikh Mohd Bn Uthman kano za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manyan malam kasar hausa idan akayi seaching (adamsdust) a play store, irin su
sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe,sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz yahuza bauchi da dai sauran su.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.
Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samun su.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.
Kada a manta rating din wannan application na Sheikh Mohd Bn Uthman lectures tauraro biyar cikin wannan gida.

Informations

  • Catégories:
    Musique et audio
  • Dernière version:
    2.5
  • Mise à jour:
    2020-07-10
  • Taille:
    63.0MB
  • Exigences:
    Android 4.1 or later
  • Développeur:
    AdamsDUT
  • ID:
    com.andromo.dev653890.app648862
  • Available on: