Sunnah SAK - Kabir Gombe waazi

4.6 (56)

Musique et audio | 25.3MB

La description de

Wazuzzukan musulunci na Sunnah domin rugurguzar bid'ah. Tare da Malam Muhammad Kabiru Gombe
Domin samun wadansu apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar Mahmud, Qari Said Harun, Malam Aminu Ibrahim Daurawa mai kundin tarihi, alaramma ahmad sulaiman, qari yahuza bauchi, Dr Abubakar Gumi da dai sauransu duba cikin play store.
Matasa lokaci yayi da zamu waye musan addininmu. Mu koyi sunnah sosai mu kori bidiah mu bata takardan sallama. Alkur'ani maigirma da sahihan hadisan manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam SAK!
Allah ya dora musulunci akan kafirci! Allah ya karbi ibadunmu, ya kyautata niyyoyinmu, ya hada kawunanmu cikin addininSa. Sannan Allah ya biya mana bukatunmu na dunia dana Lahira.
Domin samun tsira nan dunia da lahira, ya zame mana lalle muyi riko da Al Kitab (Alkur'ani) was Sunnah (Sunnar manzon Allah (s.a.w) ).
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta sheikh Muhammad Kabiru Gombe wacce nasama suna Sunnah SAK - Kabir Gombe waazi!
Kada a manta sharing wannan manhajja zuwa ga sauran yanuwa musulmi. Allah ya hadamu cikin ladan baki daya!!
Assalamu alaikum wa rahmatullah!

Show More Less

Informations

Mise à jour:

Version actuelle: 3

Nécessite Android: Android 4 or later

Rate

Share by

Recommandé pour vous