Abdullahi shehu gano Mai yaban manzan allah (S.A.W) wanda yay muku album dinsa mai suna SABA,A zaku samu videos din saba a da audio da wasu wakokin nawa dakuma videos dina na majalisi nagode da saukar da app dina nine naku DAN GANO
Saban Application
din dan gano domin sako muku wakokin yabo mungode