هذا الوصف ل
Shaukin So - Hausa Novel
Shaukin so littafine dake nuni akan soyayya, yadda ake farowa da kuma yadda take wanzuwa a tsakanin masoya..
shidai wannan littafi karantashi shine zai kara gamsar da me karatu kan yadda so yake farawa.
Dan Allah Kada ku manta kuyi rate na wannan app