Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline icon

Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline

Aktuelle Version: 1.3
36.0MB 5,000+ 4.7 4.7
Price: $0

Die Beschreibung von Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Tambayoyi 2-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan kashi na biyun ne, sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na farko.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review"
tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara.

Mehr anzeigen Weniger anzeigen

Neue Funktionen Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline

*Bug Fixed

Informationen

PackageName icon
ID:
com.andromo.dev492494.app658441
category icon
Kategorie:
update icon
Aktualisiert:
2020-07-22
version icon
Aktuelle Version:
1.3
requirements icon
Anforderungen:
Android 4.1 or later
google play icon
Available on:
filesize icon
Größe:
36.0MB
DOWNLOAD IS NOT SUPPORTED IN WEB STORE!
Use the latest version of 9Apps to download APK&OBB file of games in one click!
DOWNLOAD 9APPS