Wakokin Barmani Choge Mp3

3 (10)

Muzyka i dźwięk | 29.3MB

Opis

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Barmani Choge. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya.
Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>A Kama Sanaa Mata
>A Zage Zogale
>Ahayye Yaro
>Allah Ka Bamu Nairori
>Duwayway
>Dare Alherin Allah
>Gwarne Ikon Allah
>Lallai Lallai
>Mai Abin Dadi
>Me Soso Ke Wanka
>Sakarai Bata da Wayo
>Sama Ruwa Kasa Ruwa
>Shugaban Kasa
>Tuna Baya
>Wakar Kishiya
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

Co nowego Wakokin Barmani Choge Mp3

Enjoy the First release.

Informacja

Zaktualizowano:

Aktualna wersja: 1.0

Wymaga Androida: Android 4.0 or later

Rate

Share by

Może Ci się spodobać