Ta kawo mafita da sauqaqa matsalolin ma'aurata ne ta abin da ya shafi mu'amalar aure (jima'i da makamantan su) da kuma duba izuwa wasu daga cikin hanyoyin gyaran jiki da Magungunan ma'aurata.
Magance matsalolin MA'AURATA da kawo mafita ga wasu daga larurorin da suka shafi mu'amalar jima'i